Yadda Zaka Mayar Video Zuwa Audio Wato Mp4 To Mp3 Batare Da Kayi Amfani Da Wani Application Ba.
Yadda Zaka Mayar Video Zuwa Audio Wato Mp4 To Mp3 Batare Da Kayi Amfani Da Wani Application Ba.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wani Sabon Post Na Tutorials.
A Cikin Wannan Post Zamu Nuna Muku Ko Zamu Muku Bayani Akan Yadda Zaku Maida Kowane Irin Waka Ta Video Izuwa Audio Batare Da Kuma Ka Rasa Videon Nakaba Har Ila Yau Batare Da Kayi Amfani Da Application Ba.
Da Farko Idan Kashiga Cikin File Manager Na Wayarka Saika Nemi Folder Din Daka Ajiye Wannan Video Wato Wakar Nake Nufi Saboda Nasan Bazaka Maida Film Izuwa Audio Ko Mp3 Ba Dole Sai Dai Ka Maida Videon Waka.
To Idan Ka Shiga Wannan Polder Saika Danne Kan Wannan Waka Wato Kamar Zaka Gogeta Amma Ba Gogeta Zakayi Ba, A,a Copy Zakayi Izuwa Wata Folder Din Daban Domin Kadda Ka Rasata A Mazaunin Videon.
Idan Kayi Copy Dinta Izuwa Wata Folder Din Kaga Kenan Tazama Biyu Yadda Koda Ka Maidata Mp3 Wato Audio Bazaka Rasata Ba To Bayan Ka Maidata Wata Folder Din Saika Je Kanta Ka Kara Danneta Kamar Zakayi Delete Dinta Saika Shiga Wurin Da Aka Rubuta Rename.
Bayan Ka Danna Kan Rename Zai Baka Damar Sanja Sunan Wannan Waka To Dama Abinda Akeso Kenan Sai Ka Taba Dan Abinda Yake Baka Damar Rubutu Ka Dawo Dashi Can Gaba Wurin Da Aka Rubuta .Mp4 Ko Kuma .Mkv Koma . mi Aka Rubuta Saika Goge Wannan 4 Din Ko Mkv Din Saika Maidashi .Mp3 To Kanayin Haka Saika Danna Ok Daga Nan Zakaga Yakoma Audio.
Dama Format Na Audio Shine .mp3 Kaga Kanayin Haka Shikenan Tazama Waka Kuma Audio Waccan Tana Nan A Mazaunin Video Sannan Wannan Tazama Audio.
Abin Da Nakeso Ku Sani A Karshe Shine Maida Waka Audio Batare Da Mp3 Converter Ba, Baya Ragewa Waka Nauyi Wato Yawan Mb Din Wakar Misali Idan Videon Wakar 50MB Ce To Haka Audion Zata Koma Kaga Kuwa Idan Har Kanaso Tarage Nauyi Sai Dai Kayi Amfani Da Wannan Application Din Na Mp3 Converter.
Zaku Iya Saukar Da Wannan Application Na Mp3 Converter Ta Google Playstore Kota Google Search Kai Tsaye Batare Da Kun Bata Wani Lokaci Ba.
A Post Na Gaba Dazamu Kawo Muku Zamu Kawo Muku Post Akan Yadda Zaka Gano Sunan Da Aka Kiraka Wato Misali Ankiraka Da Number Ba Suna To Zaka Gano Sunan Da Yake Kan Wannan Number Saboda Matsalar Ko Bakaso Ka Daga Wata Number Da Bakason Amsa Wannan Kira.
To Amfani Da Wannan Hanya Zaiyi Matukar Taimakama Kaga Sunan Da Yake Kan Wannan Number Kafin Ka Daga Wannan Kira A Post Namu Na Gaba Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Hanyoyin Da Zakubi Wajen Yin Wannan Abu.
Idan Har Kuna Bukatar Wannan Post To Muna Bukatar Ku Ajiye Mana Comment, Sannan Ku Yimana Like, Subscribe, Domin Hakan Shi Zai Nunamana Cewar Lalle Kuna Bukatar Wannan Post Mungode.