Tutorials
Trending

Yadda Zaka Tabbatar NIN Dinka Ta Hadu Da Sim Card Dinka.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Zaka Tabbatar NIN Dinka Ta Hadu Da Sim Card Dinka.

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Dasake Saduwa Daku A Cikin Wannan Post.

A Post Din Namu Nayau Zamu Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaku Tabbatar Nin Dinku Ya Hadu Da Simcard Dinku.

Saiku Gyara Zama Domin Karanta Cikakken Bayani Akan Wannan Post.

Batare Da Bata Wani Lokaci Ba Abinda Zakayi Da Farko Shine Kashiga Ma,ajiya Ta Playstore Ko Ince App Din Playstore Ka Dauko Wata Manhaja Wato ( Application ) A Turance Mai Suna MyMTN.

Idan Ka Dauko Wannan App Saika Bude Datan Wayarka, Amma Wani Lokacinma Yanayi Koda Baka Da Data,amma Saboda Tsaro Yake Da Kyau Ka Nemi Yar Data Kahau Kansa.

Idan Kahau Kansa Zai Nunama Wurin Dazaka Saka Phone Number Dinka Idan Kasaka Saika Danna Proceed.

Daga Nan Zasu Turo Maka Code Saika Saka Code Din To Idan Yakaika Cikin App Din Zakaga Wurin Da Aka Rubuta Your Nin Status, Daga Kasa Zakaga Wurin Da Aka Rubuta ( Nin Linked ).

To Indai Kaga Haka Wannan Yanama Nuni Dacewar Nin Dinka Ta Hadu Normal Da Simcard Dinka Baka Da Wata Matsala.

Sai Dai Gudu Ba Hanzari Ba Idan Kaga Basu Nunama Hakaba To Saika Jirasu Zasu Duba In Allah Ya Yarda Suma Link.

Daga Karshe Zamu Ajiye Muku Link Din Wannan Application Na Mymtn Saboda Saukaka Muku Wannan Aiki Wata Kila Kayi Search Ka Rasa Irin Wanda Akeso Wato Old Version.

Yanzu Kai Tsaye Zamu Saki Link Din Wannan App Din Domin Saukaka Muku.

A Karshe Muna Fatan Zakuyi Subscribing, Comment, Following And Like Our Blog Domin Samun Sabbin Shirye-sjiryenmu Akowane Lokaci.

Sannan Wata Karin Garabasa Zaku Iya Boye Kowane Irin App, Music, Video, Tare Da Image Batare Da Kayi Amfani Da Wani Application Ba.

Idan Har Kuna Bukatar Wannan Post To Munaso Ku Ajiye Mana Comment, A Bangaren Sharhi Domin Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Wannan Maudu’i.

Mungode Saiku Kasance Da Hikimatv.ginsau.com.ng Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akowane Lokaci.

Ga Link Din Application Din Saiku Saukar Dashi Domin Tabbatar Da Haduwar Nin Dinku Da Simcard Dinku.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!