Loan & Support

Yadda Zaka Cike Sabon Tallafin Bashi Na 500’000 zuwa 1000’000 Daga FirstBank

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu Alaikum Jama’a da fatan kuna lafiya.

A yau nazo muku da wani sabon tallafin kudi wanda zaku iya neman tallafin bashi na Naira 500’000 zuwa 1 Million daga Bankin First bank.

Wannan de wani sabon tallafi ne na bashi wanda bankin Firstbank suka fitar dashi mai Suna: (FirstGem Fund Loan)

Shirin Asusun FirstGem shine tallafi da First bank suka fito dashi wanda ke tallafawa ƙima mai lamba ɗaya ga mata a cikin Ci gaban Kamfanoni, Ƙananan, da Matsakaitan Masana’antu (MSMEs), don ƙarfafa su don biyan babban jarin aikinsu da bukatun kuɗaɗen albarkatu.

Karanta: Yadda Zaka Cike Tallafin kudi

Bangarorin da Zasu iya Neman Wannan tallafin:

  • Food/Beverage handling and Packaging Confectionaries.
  • Cooking and Restaurants
  • Transportation (Logistics)
  • Magnificence/corrective items
  • Agric/Agro-Allied (retail/food esteem chain)

Abubuwan da ake bukata wajen Cike wannan tallafin bashin:

  • Dole mai Nema ya kasance yana da takardar Shedar kasuwanci wato(CAC)
  • Duk mata dole su mallaki kuma sun kora MSMEs tare da wani wuri kusan kashi 51% na mallakar mata a cikin wuraren da aka tallafa.
  • Adadin Bashin da Za a iya karba:
  • Daga Naira 500’000 zuwa 1000’000
  • Lokacin biyan bashin: Shekara daya

Domin Cike wannan tallafin bashin Kayi Download na Application form a kasa

Download Loan Form

Bayan kayi download dinsa sai ka cikeshi sannan ka hada da takar dunka na kasuwancinka Sai kaje bankin First bank mafi kusa dakai Saika basu form din daka cika da kuma takardun naka Shikkenan ka gama zasuyima karin bayani.

Allah ya bada Sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!