Loan & Support
Hanyoyin Da Zaka Nemi Tallafin Kudi Daga Gomnati
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka.
A yau nazo muku da wasu hanyoyi wanda zaku iya neman tallafin bashi daga gomnati, duk da cewa mutane dayawa sun nemi wasu daga cikin tallafin da zan kawo amma duk da haka wanda basu nema ba zasu iya nema.
Dan haka ga jerin wasu daga cikin bashin da zaku iya nema daga gomnati:
Idan kuma baka mallaki certificate na smedan ba saika shiga nan👇
Yadda Zakayi Smedan Certificate
Allah ya taimaka