Job opportunity
Dama ta Samu: Yadda Zaka Sake Neman Aikin Rigister takardar Haihuwa a Garinku
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum Warahamatullah Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu na HikimaTv
Unicef Sun sake bude shafin nasu domin bada dama ga wanda suke da Sha’awar aikin Yiwa Yara takardar haihuwa, wato Certificate of Birth.
Idan baku mantaba a kwanakin baya sun bayar da wannan damar ta daukan masu yiwa yara takardar haihuwa, amma ba’afi sati dayaba, sai suka rufe, to Amma yanzu sun sake bada dama dan haka idan kana bukata saika shiga ka cika form din:
Shiga Link din da yake kasa domin Cika form din👇
APPLY HERE
Allah ya bada Sa’a