Yadda Zaka Rage Size Na Photo
Assalamu alaikum Jama’a barkanmu da wannan lokaci sannunmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka hikimatv
Yau zanyi muku bayani akan wani application wanda zai taimaka muku wajen Rage nawi da kuma girma na hoto,
kamar de yadda kuka sani akan samu hotuna masu nawi da kuma girma wanda zaku bukaci ku rage musu girma ba tare da quality na hoton ya raguba, wani lokacin kuma a wajen dora hoto a wasu shafukan musamman na cike tallafi, sai kuga an bukaci adadin size din hoton da akeso a dora, wasu hakan yana basu wahala domin basusan yadda zasuyi su rage size na hoton ba, to karku damu yanzu ga yadda zakuyi ku rage size da girma na hoto.
Da farko kuyi download na wannan application👇
Download App here
Bayan kunyi download na wannan application saiku budeshi sannan saiku kalli wannan videon domin ganin yadda zakuyi amfani dashi wajen Rage size na hoto