Job opportunity
Yadda Zaku Nemi Aiki A Hukumar Jarabawa Ta WAEC
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Jama’a Assalamu Alaikum Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka hikimatv.
Hukumar Jarabawar WAEC wato West African examination council, jarabawa ce da ake gudanarwa a akashen afrika ta yamma Wanda suka hada da:
- Nigeria
- Ghana
- Gambia
- Liberia
A yanzu haka wannan hukumar tana neman ma’aikata wanda zasuyi aiki tare dasu.
- Wajen Aiki: Nigeria
- Sunan Aiki: Administrative officer II
Abubuwan da ake bukata sune kamar haka:
- Dole mai Nema ya iya turanci rubutu da karatu
- Dole mai Nema ya iya amfani da Na’ura mai kwakwalwa
- Dole ne ya kasance yana da Shekaru 45 a takaice
- Dole ne ya kasance Yana da dabarun aiki akan human resources manager and development na akalla tsawon shekara Tara 9 years
- Dole ne ya kasance Yana da 5 credit a WAEC ko NECO sannan akalla Yana da credit a English mathematics da sauran courses
- Dole ne ya kasance Yana da kyakykyawan result na degree sanan ya fita da 2.2 wato second class lower division.
Domin Neman wannan aiki saika shiga Apply da yake kasa
Allah ya bada Sa’a