Ga Yadda Zaku Cike Aikin Immigration da Kwalin Sakandare.
Ga Yadda Zaku Cike Aikin Immigration da Kwalin Sakandare.
Jama’a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Sake Kasancewa Daku Acikin Shafinmu Mai Albarka.
Kamar yadda mukace muku insha Allah idan an buɗe portal zamu kawo muku yadda zaku cika toh insha Allah ga bayani kamar haka. Anan zamu kawo maku bayani ne kan yadda za’a cike aikin da takardar Sakandare
Ga matakan aiki da akedasu (position) ga masu takardar Sakandare
Category C ASSISTANT CADRE
I. Immigration Assistant iii compass shikuma idan kanada GCE koh NECO da sauransu wato wanda suka gama secondary school kuma sukeda credit guda huɗu 4 kada ya wuce zama biyu
II. Immigration Assistant iii conpass o3 shikuma wannan shine na masu trade certificate a driving koh mechanic kuma suma ya kasance sun gama secondary school wato SSCE
Yadda Zaku Gabatarda Aikace-aikace-aikacenku
Mataki Na 1: Latsa nan https://www.cdcfib.career/
Mataki Na 2: Nemi inda aka rubuta “Apply Here” ya kin ka latsashi
Mataki Na 3: Shigarda wadannan bayanan domin bude form
First name *
Middle name
Last name *
Position you are applying for *
E-mail *
Phone number *
Password *
Confirm Password *
Toh saika ɗau Application code ɗin naka koda network ya baka problem zaka dawo ka cike abunka
Haka Zalika Ga Yadda Zaku Cike Aikin Immigration da Kwalin Digiri Kamar yadda mukace muku insha Allah idan an buɗe portal zamu kawo muku adda zaku cika toh insha Allah ga bayani kamar haka. Anan zamu kawo maku bayani ne kan yadda za’a cike aikin da takardar Digiri.
Ga matakan aiki da akedasu (position) ga masu takardar Digiri
Category A: SUPERINTENDENT CADRE
I. SI conpass shine wanda suke da kwarewa akan fannin lafia wato doctors kuma sun gama NYSC ɗinsu wanda suka karanci MBBS kenan
II. DSI conpass: shikuma wannan wanda suka karinci sanin magun guna wato pharmacist kuma suka gama NYSC ɗinsu
III. ASI conpass o8 shikuma shine wanda duk wani mai degree koh HND wasu fanni daban kaman computer science, physics, history da sauransu zasu cika
Yadda Zaku Gabatarda Aikace-aikace-aikacenku
Mataki Na 1: Latsa nan https://www.cdcfib.career/
Mataki Na 2: Nemi inda aka rubuta “Apply Here” ya kin ka latsashi
Step 3: Shigarda wadannan bayanan domin bude form
First name *
Middle name
Last name *
Position you are applying for *
E-mail *
Phone number *
Password *
Confirm Password *
Toh saika ɗau Application code ɗin naka koda network ya baka problem zaka dawo ka cike abunka.
Anan Muka Kawo Muku Karshen Wannan Bayanin Kubuyomu A Sabon Shirin Nagaba Don Jin Wasu Bayanan Mungode.