Loan & Support

Ga Babbar Dama Daga Kamfanin Fadac Resouces & Services Limited.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Ga Babbar Dama Daga Kamfanin Fadac Resouces & Services Limited.

Assalamu Alaikum Jama’a Barkanmu Da Sake Kasan Cewa Daku Acikin Shafinmu Mai Albarka.

Kamar Dae Yadda Aka Saba Yauma Munzo Muku Da Babbar Dama Daga Kamfanin Gadac Resouse & Service Limited Wanda Suke Tae Makawa Marasa Hali Sannan Suke Daukan Matasa Aikinyi Don Su Rabasu Da Matsanancin Hali Dasuke Ciki.

Sannan Kamfanin Zasu Bawa Matasa Aikin Yi Na sales Excutive A Karkashin Kamfanin.

Haka Zalika Wannan Kamfanin Na Fadac Resouse & Service Limited Yana Bada Kyakkyawan Jari Wanda Duk Wanda Aka Bawa Wannnan Tallafin Zai Samu Sanar Dazae Na Cin Abinci Dama Yan Kananun Uzuri Idan Sun Taso.

Bayan Haka Wannan Kamafanin Yana Taimakawa Kowa Basai Babban Mutum Ba Ko Babbae Mace Tana Baiwa Yaro Dan Karami Idan Har Zai Iya Bunkasa Kasuwancin Sa.

Ga Ka’idojin Aikin Kamar Haka:

Lokacin Aiki: Full Time.
Wajen Dazakayi Aikin: Lagos State.
Kwalin Da Ake Bukata Wajen Daukan Ka Aiki: Ba/Bcs/Hnd
Zasu Rufe Wannan Daukan Aikin Ne A Ranar 15 Ga Wannan Watan Damuke Ciki Na Janairu 2023.

Ga Hanyar Dazakubi Don Cike Wannan Aikin!
Sai Katura Sako Ta Wannan Gmail Din Dazan Aje Muku Akar Daga Baya Inahar Kasamu Zakaji Repley Ta Gmail Dinka.
Ga Email Din Kamar Haka:
Mary.a@fadacresouce.com Tare Da SALE EXECUTIVE Shine Zai Zama Subject Na Message Dinka.

Allah Yabada Sa’a Da Rabo.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!