Job opportunity
Ga Wata Sabuwar Dama Daga Kungiyar Marcy Corp’s Nigeria
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai albarka na Hikimatv.com
A yau nazo muku da wata sabuwar dama daga Kungiyar Marcy corp’s
kaman yadda wasu suka sani itadai wannan Marcy Corps tananan a wannan kasar ta Nigeria tun shekarun 2012 inda Tana aikintane wajen karfadawa gwiwar Yan Mata matasa domin bunkasa tattalin Arzikin dakuma magance zaman banza na rashin aikinyi.
A yaunzu haka wannan kungiya zata dauki aikin Enumerator a karkashin ta.
Duk wanda yake bukatar wannan aikin saiya danna Link dake kasa
Click here to Apply
Allah ya bada sa’a