Loan & Support

CBN Ya Fara Daukan Kudadansa Daga Account Din Wadanda Suka Ci Bashin Gwamnati

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Idan ba ku manta ba tun kwanaki mun kawo muku wannan bayani kan cewa babban banki Nigeria yana nan yana shirin dawo da kudaden da mutane suka ci na bashi kuma suka ki baya.

To dai yanzu wannan na’ura ta GSI wato Global Standing Instruction ta fara aiki haikan wajen kwaso duk wani bashi na gwamnati da mutane suka karba, amma biya ya gagara. Wadannan basussuka sun haka da:

  • NIRSAL
  • NYIF
  • Da duk wani bashi na gwamnati.

YADDA NA’URAR TAKE CIRAR CIDIN

Wannan na’ura ta GSI wato Global Standing Instruction tana zarar kudin ne kai tsaye ba tare da nemi izinin mai account din ba.

Kawai sai dai mutum ya ga debit alert daga bankinsa an zari kudi kaza wato adadin kudin da ya ci bashin.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!