Loan & Support

Nirsal Sun Fara Approve na Loan

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum warahamatullah, barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na hikimatv.

A yau zanyi magana anan nirsal loan, kamar de yadda kuka sani bankin nirsal tare da hadin gwiwar gomnatin nigeria sun shirya wannan shiri na bayar da tallafi na kimanin naira 500’000 zuwa sama, wanda tun a shekarun baya ake more wannan dama ta samun tallafin bashi, idan baku mantaba shekaru biyu baya aka fara abun wanda tuni mutane masu yawa suka samu nasarar karban wannan bashin.

Sannan daga baya ma aka sake bude shafin domin wadanda basu nemaba, su samu damar neman tallafin, tunide mutane sukaci gaba da neman wannan tallafin.

To Alhamdulillah a yanzu haka zaka iya dubawa domin sunaci gaba da amincewar wanda suka nemi bashin,

Dan haka idan ka nemi tallafin saika shiga link din da yake kasa domin dubawa ko kayi nasarar samun wannan tallafi.

Ga link din da zaku duba

Check Nirsal Here

Ga bidiyon yadda zakayi

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!