Job opportunity
Yadda Zaka Nemi Aiki A kamfanin Raba Wutar Lantarki Na NESCO
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Kamar yadda na fada muku shide wannan kamafani ya fara daukan ma’aikata dan haka duk masu bukata ga yadda abun yake:
ABUBUWAN DA SUKE BUKATA
- Dole mai sha’awar aikin ya kasance yana da Diploma a daya daga cikin wadannan bangarori :
- Secretarial Studies
- Secretarial Management
- Office Technology & Management
- Equivalent Qualification
- Dole mai sha’awar aikin ya kasance yana da kwarewar aiki a kalla na shekara biyar 5, da samun kwarewar aiki a kalla ta shekara biyu2 a bangaran Senior Management Office level.
YADDA ZA KA YI APPLY
Mai sha’awar wannan aiki zai tura CV dinsa wato ( Curriculum Vitae ) tare da sunayan mutane 3 a matsayin Referees dinsa.
Za a tura zuwa wannan email din nasu
RANAR RUFEWA
Za su sufe karbar CV da takardu ta wannan Email din nasu ranar 31st October, 2022.
Allah Ya bada sa’a