Job opportunity
Yadda Zaka Cika Aikin Dan Sanda da kanka Cikin Sauki
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Yadda Zaka cika aikin da kanka:
Da farko dai tabbatar da cewa kana da Gmail da yake aiki akan wayar ka.
Saika Shiga Link dinnan
http://www.recruitment.psc.gov.ng/
Idan ka shiga saika danna inda aka rubuta Apply sai kayi register da email sannan ka shigar da password wanda ba zaka manta ba.
Idan kayi register zasu tura maka da sako ta email din da kayi rijista sai kaje email din naka kayi comfirm na sakon da aka aika shi zuwa email dinka.
Daga nan saika dawo kayi login Zasu bukace mutum ya shigar da NIN NUMBER dinsa da zarar shekarunka sun kai 26 babu damar mutum ya nema saidai yayi hakuri
ko yaje a rage masa yawan shekarun dake jikin National I’d dinsa.
kana cigaba da cikawa zasu nuna maka Zaka shigar da dukkan takardun ka da zaka nemi aikin dasu.