Download

Yadda Zaka Sakawa Hotonka Filter Yakara Clear Kamar Da Digital Camera Aka Dauka.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Zaka Sakawa Hotonka Filter Yakara Clear Kamar Da Digital Camera Aka Dauka.

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Jamewa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka Wato Hikimatv.

Sannan Muna Muku Maraba Da Sake Hadewa A Cikin Wannan Darasi Na ” Yadda Zaka Karawa Hoton Daka Dauka Clear Yazama Tamkar Da Camerar Da Masu Daukan Hoto Suke Amfani Da Ita Ka Dauka.

Akwai Wadanda Wayoyinsu Suke Da Camera Mai Kyau Akwai Kuma Wadanda Nasu Camera Din Bata Da Clear Sosai, Sannan Kuma Suna Son Daukan Hoto Wanda Hakan Yake Kawo Musu Cikas.

Miyasa Nace Hakan Na Kawo Musu Cikas Dalili Shine Koda Sun Dauki Hoton To Baya Clear Kamar Yadda Suke Bukata To Kasancewar Dai Masu Iya Magana Na Cewa Guntun Gatarinka Yafi Sari Ka Bani A Haka Zasu Kwammata Suna Amfani Da Wadannan Wayoyin Nasu Har Zuwa Lokacin Da Allah Zai Hore Musu.

Wannan Posting A Wani Bangaren Munyi Shine Domin Masu Irin Wadannan Wayoyi Wadanda Hotunan Da Suke Dauka Baya Fita Yadda Yakamata.

Amma Maganar Gaskiya Wadanda Wayoyinsu Keda Camera Sosai Zasufi Jindadin Amfani Da Wannan Application.

Domin Su Already Duk Hoton Da Suka Dauka Yana Fitane Yadda Yakamata, Kaga Abinda Zasuyi Kawai Shine Karawa Wadannan Hotuna Nasu Clear Sosai Ta Hanyar Amfani Da Wannan Application Da Zamu Baku Link Dinsa A Karshen Wannan Darasi.

Sannan Suma Wadanda Wayoyin Nasu Basu Da Clear Sosai Zasu Dan Rage Ta Hanyar Amfani Da Wannan Manhaja Cikin Sauki.

Ga Link Din Application Dinnan A Kasa Saiku Taba Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Saukar Dashi Akan Wayoyinku Cikin Sauki.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!