Cikyakkyan Bayani Akan Mainnet Na CORE DAO.
Cikyakkyan Bayani Akan Mainnet Na CORE DAO.
Assalamu Alaikum Jama’a Barkanmu Da Wannan Lokacin Sannunmu Da Sake Kasan Cewa Daku Acikin Shafinmu Mai Albarka.
CORE CHAIN mainnet.
Da yardar Allah daga wannan step din Kuma sai me gaba Daya ( post-mainnet)
ALHMDLLH CORE DAO sunyi twitting dake nuna cewa Blockchain dinsu yana a mainnet
Wato yanxu Blockchain din ya tashi daga matakin gwaji ( testing network) zuwa
( Main- network)
Wanda mainnet shine Blockchain zai fara gudanar da record na dukkan wani Abu da zai wakana akansa ( na gaskiya bana gwaji ba)
To sai dai Kuma wasu bayanai sun shigema da yawa daga cikin community na CORE DAO lissafi ta yanda har wasu sukaji rashin kwarin gwiwa akan Hakan
To Amma nidai na kira wannan ( shine bayyanar nasarar mu da zamu gani in Sha Allah Nan da Dan lokaci kadan idan munyi hakuri
To Amma Menene
me karatu ka sani cewa dukkan mining da mukayi a baya tare da holding da mukeyi a yanxu kawai ( hujja ce mabaiyaniya da kke rike da ita dake nuna cewa ka tancanci a baka wani adadi na CORE na gaskiya da kke holding idan anyi public – mainnet
( A yanxu numbers ne kawai kke rike dasu a matsayin hujjar ta take nuna wani adadi na CORE da zasu baka .
CORE DAO sunyi twitting cewa Blockchain dinsu yanxu Yana a matakin mainnet
To Amma wane irin mainnet?
Shine ( Post – mainnet)
Tsari ne da zasu bi su Kara gyara Blockchain nasu tare da Kara inganta tsaro akansa ta yanda Blockchain din zai zamana idan akayi ( public – mainnet) komi zai gudana ba tare da wata matsala ba
Daga cikin aikin da CORE DAO zasuyi tare da partnership nasu shine
Zasu zo su fara sakama mutane 25% nasu da sukayi unlocking dinsa a tashin farko a cikin wallet addresses na kusan 8 million+ true believers
Tare da Saka tsarin ( smart contract da zai rinka sakama mutane 75% nasu da akayi locking nasa za’a ringa Saka maka wani adadi(% )duk bayan ( wato / month) har na tsawon shekara 2
Wannan tsarin zai gudana ne akan tsarin Smart contract
Wanda bbu wani me iko da abin ila iyaka kawai coding language ne aka tsara da lokaci yayi zai Sakar maka wani adadi (%) zuwa wallet naka daga cikin 75% din can
sannan da akwai tsarin node’s mining reward, Validators reward, delegate reward, da dai sauran tsarin reward da za’a ringa bayarwa lokaci zuwa lokaci Shima dai duk Yana daga cikin abinda zasuyi a yanxu
Kuma duk tsari ne na smart contract
Duk wannan CORE DAO zasuyi haka ne sbd tabbatar da ingancin project dinsu tare da bama community nasu iko da Kuma adalci akan abinda suka Tara
Wannan duk sunayi ne sbd community nasu dama sauran investors da zasu bukaci CORE
Abin nufi anan shine
Abkn da ace CORE DAO zasu iya gudanar da wannan tsare tsaren a baya lokacin da Blockchain din yake a matakin testing ( gwaji ) da sai sunyi
To Amma sbd tsarin Blockchain dama tsarin Smart contract
Wasu abubuwan Basu tabuwa har sai anyi mainnet tukunna zasu iya taba wasu tsarinkan koma su Saka ( Amma a matakin testing bazasu iyaba
CORE DAO sunce zasu fara aikin sakin airdropped CORE nasu a cikin wallet addresses na community nasu daga randa sukayi mainnet ( to Alhamdullilah zamu iya cewa sun Dade da fara Hakan / Amma koba komi lokaci zai tabbatar
CORE DAO sun dibar ma kansu tare da partnership nasu lokaci a bisa hasashe na iyakar kwana sittin(60 day’s)
Wata kila su gama Nan da kwanaki 60
Abkn idan zaka iya tunawa ( remitano ma sunyi haka bayan sunyi mainnet (01/10/2022 sai da suka dauki tsawon kwanaki 24 tukunna komi ya kankama Kuma a hakan community nasu Basu Kai na CORE ba duka 1 million+ users suke da haka zalika irin wannan tsarin su Dan amarya sukebi wato ( Pi)
Haka Kuma da yawan project masu Blockchain dinsu sukeyi
Kuma a tarihi a yanxu bbu project me Tarin ingantattun al’umma kamar CORE wanda sunkai 8 million+ abkn dukkan user fa haka za’a bi a Saka masa CORE a wallet nasa ya kke gani idan RENEC masu 1 million+ zasu dauki tsawon kwanaki 24 kamin su gama to inaga CORE holders Kuma kusan 8 million+
Karin bayani !!!
Da yiyuwar ba dole sai da SATOSHI+ zamu iya amfani da CORE dinmu ba
da yiyuwar Kuma sai mun jirata tukunna
da yiyuwar bazasu Kai 60 days din ba da yiyuwar sukai Kuma wata kila ma su Kara harda Yan kwanaki kamar yanda RENEC sukayi
duk wannan CORE DAO da kansu sun bar wannan cikar kwanakin aikin nasu under probability sbd aiki ne wanda zasu iya gama shi kamin lokacin da suka dibarma kansu wata kila Kuma su Dan Kara
Amma dai da yardar Allah daga wannan step din sai dai mu rinka Bada labarin cewa munyi jiran mainnet
Kamar yanda muke bayarda labarin munyi mining a baya
Disclaimer
Idan baka iya hakuri ka jira lokacin da zasu gama sbd CORE DAO sunce maka dama sune suke ciyarda Kai ko zasu arzitaka
Kana iya goge account naka
( Mu daga Allah muke roko ba CORE ba kawai dai wata kila ya zama sillar samuwar rufin asiri tare da arzikin wasu)
Ko Kuma ka siyarda shi
To Amma ka sani (Tcore ma ana siyarda shi a naira 500 balle Kuma CORE na gaskiya
( CORE DAO Basu boye maka komi ba Dan uwa sai dai idan Kaine ka kasa fahimtar su.
Idan kana ko kwanto akan aikin da zasuyi kana iya ka ringa ziyartar Blockchain explorer nasu ganin yanda Ake Saka CORE a cikin wallet addresses ma banbanta.
Anan Muka Kawo Muku Karshen Wannan Bayanin Kubuyomu A Sabon Shirin Nagaba Don Jin Wasu Bayanan Mungode.