News

Gaskiyar magana akan sabon tallafin kudi wanda ake bada ₦50,000

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama’a Assalamu alaikum warahamatullah, Barkanmu da wannan lokaci sannunmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Hikima tv

Akwai wani link wanda yake yawo a kafar sada zumunta musamman whatsapp zanda zaku ganshi ana yadashi kama haka:

To wannan sako da kuke gani ba na gaskiya bane domin kuwa yan damfara ne suke yadashi domin su samu damar da zasu damfari mutane, shiyasa akoda yaushe muke kokarin wayar dakai akan iri iren wadannan abubuwa,

Shi yasa yan damfara suke amfani da irin wannan hanyoyin musamman idan akace gomnati ta fitar da wani tallafi to akan samu yan damfara su fitar da site wanda yake kamancacceniya da shafin da ake bayar da tallafin.

Dan haka a kiyaye shiga iri iren wadannan shafuka, sabo da na yan damfarane, Allah ya kiyaye,

Sabo da haka wannan sako da kukaga ana turawa to na yan damfara ne, karku shiga idan kunci karo dashi, kuyi watsi dashi.

Note: Ga link din shafin Ammafa bance ku shiga ba kawai de na kawoshine domin kugani dan haka karku shiga domin ku cike domin karyane

Scam Link Here

Allah ya kiyaye

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!