Uncategorized
MASU AMFANI DA WAYAR HANU YANA DA KYAU MUSAN WANNAN ABIN AKAN LOCATION NA WAYA
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Yana da matukar mahimmanci muna barin Location na wayar mu a bude
Saboda Yana taimaka Mana sosai wajen gudanar da Abubuwan mu
wato kamar yadda wannan na hoton yake a bude Kai ma Haka ya Kamata ka Rika barin naka a bude
karka ka rinka yawan barinsa a rufe,
barinsa a bude yana da matukar muhimmanci garemu musamman idan wayar ka ta bata, ko aka sace ta, dalilin barin location na wayar a bude zai taimaka a iya gano inda ka jefar da wayar, ko barawon da yasace wayar yake.
Ko tracking za ayi na wayar Dole sai location nata ya kasance a abude
Sannan Kuma ko naiman ka ake ta hanyar duba inda wayarka take to Dole sai location na wayar ka ya kasance abude za a iya gano ka
Allah ya sa mudace.