Uncategorized

Yadda Zaka Dawo Da Numbobin Wayarka Da Aka Sace Ko Numbobin Da Baka Ganinsu Ta Hanyar Amfani Da Contacts LLC.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Zaka Dawo Da Numbobin Wayarka Da Aka Sace Ko Numbobin Da Baka Ganinsu Ta Hanyar Amfani Da Contacts LLC.

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Gami Da Haduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

A Cikin Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaka Dawo Da Duk Numbobin Daka Rasa Akan Wayarka Ta Android.

Akwai Hanyoyi Biyu Ko Sanadi Guda Biyu Dakansa Ka Rasa Numbobin Dake Kan Wayarka, Dalili Na Farko Shine…

Batan Wayarka.
Idan Wayarka Ta Bata To Ko Shakka Babu Ka Rasa Numbobin Dake Kan Wayarka, Domin Kuwa Barawon Daya Sace Wannan Waya Taka Bazai Barmaka Simcard Dinka Ba.

Dalili Na Biyu Shine, Haka Kawai Kana Iya Dubawa Karasa Numbobin, Kan Wayarka, Batare Da Kasan Matsalar Data Faruba.

To Idan Hakan Ya Kasance Akwai Hanya Guda Biyu Dazakabi Ko Kuma Yakasance Tun Kafin Wannan Lokaci, Yana Da Kyau Kasan Cewar Amfani Da Google Account Wato Gmail Yana Da Matukar Amfani.

Yana Da Kyau Ka Rika Dora Gmail Dinka Akan Duk Wayar Daka Saya Domin Samun Wannan Damar,.

Abinda Yakamata Kasani Shine Wannan Aiki Bazai Iyuba Harsai Ka Dora Account Dinka Na Gmail Dinka Akan Wayarka.

To Idan Hakan Ta Kasance Kuma Ka Nemi Wasu Daga Cikin Numbobin Dake Cikin Wayarka Ka Karasa Ko Aka Sacema Wayarka To Abinda Zakayi Da Farko Bayan Ka Sayi Wata Wayar.

Saika Dora Gmail Dinka Akan Wayar Amma Abinda Yakamata Kasani Shine Sai A Babbar Waya Domin Gmail Baya Hawa Kan Karamar Waya.

Bayan Ka Dorashi Saika Sauke Wannan App Da Zamu Ajiye Muku Shi A Kasa Wato A Karshen Wannan Bayani Da Muke Kawo Muku.

Bayan Kayi Download Na Wannan App Din Saikayi Installing Dinsa, Kayi Open Daga Nan Zaka Bawa Wannan App Damar Daya Nema Ta Hanyar Danna Allow.

Daga Nan Zai Kaika Cikin Wannan App Mai Suna Contacts Anan Zaka Danna Wurin Aka Saka Alamar Account Wato Gmail Din Dake Kan Wayarka.

Zakaga Wannan Alama Ne Daga Chan Sama Daga Hannun Dama Saika Danna Kan Alamar Allow Din To Kana Dannawa Saika Zabi Account Din Daka Taba Dorawa Akan Wayar.

To Anan Zakaga Numbobin Dake Kan Wayarka Gaba Daya Sun Bayyana, Daga Hannun Hagu Idan Ka Danna Zakaga Wurin Da Aka Rubuta All Contacts Saika Danna Take Zakaga Gaba Dayan Numbobin Dake Kan Wayarka.

Ka Manhajar Dazaku Sauke Kai Tsaye Domin Yin Wannan Aiki, Idan Kuma Batama Aiki Ba Ko Taki Installing Akan Wayarka To Saika Rubuta Sunanta A Playstore Ka Saukar Da Ita Domin Yin Wannan Aiki.

Download Contacts Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!