Loan & Support
Yadda Za ka Yi Apply Na Karatu Kyauta A King Fahd University Saudiya
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
ABUBUWAN DA SUKE BUKATA GA MAI SHA’AWAR YIN MASTERS DEGREE
- Dole ne mai sha’awar karatun ya zamana ya kammala karatun digiri na farko ( First Degree ).
- Dole ne mai sha’awar karatun ya zamana ya kammala karatun digirinsa na farko a bangaren kimiyya ( Science Courses ).
- Dole ne mai sha’awar karatun ya zamana ya kammala karatun digiri na farko da darajar karatu na 3 zuwa sama ( 3.00 GPA to 4 or 5 Point )
ABUBUWAN DA SUKE BUKATA GA MAI SHA’AWAR YIN PhD ( PhD Programs )
- Dole ne mai sha’awar karatun ya zamana ya kammala karatun digiri na farko da darajar karatu na 3 zuwa sama idan aka hade points dinsa na degree da kuma na masters ( 3.00 GPA to 4 or 5 Point )
Danna Link din dake kasa domin Yin Apply
Click here to Apply
Allah yayi jagora