Job opportunity
Yadda Zaka Nemi Aiki A Kamfanin MTN Nigeria
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Kamar de yadda na fada muku wannan damace ga dukkan wanda yake da bukatar yin aiki a karkashin kamfanin sadarwa na MTN.
Sunan aikin: Administrator – Regional Operations (Abuja Sales and Distribution)
Inda za’ayi aikin: Ikoyi, Lagos
Lokacin Aiki: Full time
Abubuwan da ake bukata:
- Dole ka kasance dan Nigeria
- Kuma kanajin turanci
- Sannan ka kammala Degree
- Sannan kana da kwarewar aiki na Shekara 1 zuwa 3
Domin Neman aikin danna Apply dake kasa
Za’a rufe cikawa: 26th October, 2022 (11:59 PM)
Allah ya bada Sa’a