Loan & Support
Yadda Zaka Cika Form na koyan Sana’a na Hukumar NDE
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Kamar de yadda na gaya muku Ita de wannan Hukumar ta National Directorate Of Employment ( NDE ) tana daukar matasa ne ta koya musu sana’o’i kala-kala; mutum zai zabi daya daga cikin sana’o’in da suke koyarwa domin hukumar ta koya masa sana’ar Sannan ta ba shi tallafi hadi da certificate na sana’ar da ta koya masa.
Domin cika form din saika danna Link din dake kasa
Bayan ya bude zai ba ka damar ka sanya bayananka
Kamar sunan, state, local government, NIN number
Daga karshe kuma zaka zabi bangaren da kakeso a koyama sana’ar sannan sai kayi Submit shikkenan
Allah ya bada Sa’a