Loan & Support
Yadda Zaka Cika Sabon Shirin Hukumar NiTDA
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Kamar de yadda kuka sani wannan wata damace ga dukkan matasan Nigeria Wanda suke da bukatar koyan abubuwan da suka Shafi fasaha tare da samun Horo a bangaren fasaha.
Dan Haka ga duk Wanda yake sha’awa sai ya duba domin ya shiga ya cika
Waɗanda su ke matsayin ƴan koyo ko masu fara koyo, za su bi wannan (Link) su cike buƙatar shiga👇
https://bit.ly/3SvJ2Zy
Waɗanda kuma su ke da ɗan ilimi akan fannin, za su bi wannan:👇
Tun daga yanzu ƙofa a buɗe take ga duk mai sha’awa, a kuma wannan wata za a gudanar kamar yadda aka bayyana hakan a shafin sadarwa na cibiyar ƙere-ƙeren ta ƙasa, (NCAIR).
©️Idris kililin Hadejia