An Fara Raba Tallafin Kudi Na NG-Cares a Wasu Jahohin Nigeria
Assalamu Alaikum barkanmu da wannan lokaci sannun mu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka.
Kamar de yadda na fada muku an fara raba kudi na tallafin Ng cares a wasu daga cikin jihohin Nigeria.
Idan baku mantaba wannan tallafi na Ng cares shiri ne da gwamnati ta shirya shi domin tallafawa talakawan nigeria ta hanyar basu kudi domin su dogara da kansu, yayin da aka ware makudan kudade ga kowace jiha domin ta rabawa talakawan jihar wanda kowane jiha da yadda suka gudanar da yadda zasu karbi bayanai na mutane, wasu sun fitar da form sun raba, wasu kuma sun bude shafi online a haka de akayi ta cikawa.
A yanzu de haka an fara raba kudin a wasu daga cikin jihohin Nigeria.
Dan haka shiga Link din da yake kasa domin ganin jihar da aka fara raba kudin
Shigo nan domin duba Jihar ka
Allah ya taimaka