Yadda Zakayi Register Na TIN Number Kyauta Domin Samun Tallafin Gwamnati
Assalamu Alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kuna cikin koshin lafiya.
A yau nazo muku da bayani akan yadda zaku mallaki TIN number ku a kyauta domin samun tallafin gwamnati cikin sauki kokuma yiwa kasuwanci ka.
Mutane da yawa wasu ba susan ya ake samun TIN number ba ba wasu kuma ma basu san me TIN number bah kawai sai insunzo cika wani abu ace ana bukatan wannan TIN number kuma basu dashi
Menene TIN Number?
Ita de tin number ita ce: Tax Identification Number (TIN) wata number ne da ake iya kane mutum da ita koh kamfani kaman dai NIN number kowa da nasa domin biyan kudin Haraji a Nigeria
Menene Amfanin TIN Number?
Wato ita TIN number amfaninta yanada yawa wanda suke kasuwanci koko ince masu company susan hakan sosai
- Akwai biyan haraji ita daman wannan number da za a baka anke bance ma ita ne domin biyan haraji akan abubuwa maban banta koko ince akan kasuwancin na kamfaninka
- Samun daman cike wani tallafi na gwamnati, sau tari zaka idan kazo cike wani tallafi na kusuwanci koma na daidaiku sai ace kasa TIN number naka a wurin soboda agane shin kana biyan haraji koh baka biya
- Bude Account na kamfani ko maka mancinsa, akwai account dinda idan kaje budema shi dai ana bukatan wannan TIN number din kafun ka samu daman bude wannan account din.
Domin Mallakar Naka TIN Number din danna Link din da yake kasa
Register TIN Number Here
Bayan ka shiga ya bude zakaga yadda zakayi Register tun daga farko har karshe