Job opportunity
Yadda Zaka Nemi Aikin Dan Sandan Nigeria Cikin Sauki
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum warahamatullah, barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka hikimatv.
Rundunar yan sandan nigeria wato nigerian police sun bude shafinsu a yau 15/8/200 domin daukan sabbin jami’anta na shekarar 2022.
Kamar de yadda kuka sani aikin dan sanda wani aikine daga cikin ayyukan da suke taimakawa Al’ummar kasar wajen kula dasu da lafiyarsu kamar:
- Kama masu laifi
- kiyayewa doka da Oda
- Rigakafin ganowa laifuka
- Kare rayuka da dukiyoyin Al, umma
- Aiwatar da doka da ka,idodi Akan wadanda ake Tuhumarsu Kai Tsaye
Domin Cika wannan aikin saiku shiga Link din da yake kasa
Shigo nan don Cikawa
Allah ya taimaka