Job opportunity
Gwamnatin Kano ta bude Shafi Domin Tallafawa matasan Jihar
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Jama’a Assalamu alaikum Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lpy.
A yau nazo muku da bayani akan wani sabon tallafi da gwamnatin jihar kano ta fito dashi domin tallafawa matasan jihar ta hanyar daukansu aiki ga dukkan masu sha’awar aikin domin a tallafa musu sabo da a rage radadin zaman banza a jihar.
Wannan aiki ne da zai baka damar yin aiki a karkashin gwamnatin jihar, sannan kuma an bude shafin domin daukan masu bukatar aikin a ranar 08/08/2022 sannan kuma za’a rufe a ranar 12/08/2022
Idan kana bukatar cika wannan aikin Saika danna Link din da yake kasa
Shigo nan don Cikawa
Allah taimaka