Muhimmiyar Sanarwa Daga Hukumar Npower
Jama’a Assalamu Alaikum Barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana Cikin Koshin Lafiya
Hukumar Nasim wato Npower tana Sanarwa ga Wanda ba’a biyasu kudin Npower ba na batch C stream 1.
Hukumar nasim tana bawa mutane masu cin gajiyar Npower batch C stream 1 Wanda har yanxu ba’a biyasu ba,
Kamar yadda al’amarin ya kasance akwai dubban mutane Wanda idan sun Shiga dashboard nasu a shafin nasims idan sun shiga payroll zasuga ya Nuno musu transaction fail wasu na Wata daya ne wasu na Wata biyu wasu na Wata uku dasauransu.
Tiktok Sun Fara Bada Kyautar Data MB 1.5GB Ko 1GB, 900MB, 800MB Ko 700Mb
Saboda haka Wannan hukumar ta nasims take bawa mutane Wanda ke cikin Shirin hakuri sannan kada su damu wannan hukuma tana kokari iya kanta domin ganin anbasu kudinsu. Suna kokari iya yinsu Dan ganin sun biya kowa kudinsa saboda haka a Kara hakuri da juriya. Sunce tabbas sun fahimci yadda kuke ji Kuma sun ga koken ku don haka yanxu suna aiki ba dare ba Rana domin ganin kome ya dedeta.
Muna muku fatan nasara
Allah yasa mu dace ameen
Tiktok Sun Fara Bada Kyautar Data MB 1.5GB Ko 1GB, 900MB, 800MB Ko 700Mb