Loan & Support
Ga wani Sabon Tallafi daga Kungiyar Global Institude
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Ga wani sabon tallafi daga kungiyar Global Institude mai taken, GRANT PROPOSAL WRITTING TO ACCESS FUNDING FOR MISEDI WOMEN BUSINESS OWNERS
Shi de wannan wani shiri ne wanda aka shiryashi domin mata kadai domin a taimaka musu ta hanyar basu tallafi da kuma basu horo a bangarori da dama.
- Abubuwan da za’a amfana dasu a wannaj shirin:
- Samun ilmantarwa mai ma’amala
- Ayyukan rukuni
- Samun tallafin tallafin
- Haɗu da tunani iri ɗaya
- Ƙirƙiri jerin masu saka hannun jari mai gudana
- Koyawa daya-Kan-daya da tuntubar juna
- Haɗin kai tare da cibiyar sadarwar ƙwararrun duniya
- Samun tallafi da tallafi na duniya
Domin Cikawa saiku danna Link din dake kasa
Shigo nan don CIkawa
Allah ya bada sa’a