Loan & Support
Yadda Zaku Samu Tallafin $500 Zuwa $2000 AfricaNofilter
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kuna cikin koshin lafiya.
A yau nazo muku da wani sabon grant ko ince tallafi wanda zaku iya samun kyautar dalar amurka daga $500 zuwa $2000, kimanin Naira 300’000 zuwa Million daya 1’000’000.
Asusun Tony Elumelu Storytellers: yana kira ga matasa musamman masu fikira da fasaha, dasu shiga wannan sabon shirin wanda zasu samu tallafin kudi daga kungiyar Africa noFilter.
Domin Cike wannan tallafin saiku shiga Link dake kasa
Shiga nan ka Cike Tallafin
Allah ya bada sa’a