Loan & Support
Ga Wata Sabuwar Garabasa Daga Kungiyar SMEDAN
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikuma jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kuna cikin koshin lafiya
Hukumar Bunkasa Kanana da Matsakaici ta Najeriya wato (SMEDAN) tare da hadin gwiwar Sapphital sun fitar da wani sabon tsari karkashin MSME Digital Academy domin bayar da gudun mawar ilmantarwa, fadakarwa, da daukaka miliyoyin MSMEs a duk fadin Afirka.
Shi de wannan shirin yana da bangarori dayawa wanda zainkoyar akai bayan ka kammala zaka samu shedar kammalawa wacce take dauke da sunanka da kuma sunan kasuwancinka.
Danna link din da yake kasa domin cikawa
Shigo nan ka cika
Allah ya bada sa’a