Loan & Support

Sanarwa Ta Musamman Kunshe Da Sako Mai Muhimmanci Zuwa Ga Wadanda Suka Karbi Bashin Kudin Nirsal.

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Sanarwa Ta Musamman Kunshe Da Sako Mai Muhimmanci Zuwa Ga Wadanda Sukaci Kudin Nirsal.

Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

A cikin posting Din Namu Nayau Zaku Karanta Wata Muhimmiyar Sanarwa Dangane Da Tallafin Nan Na Bashi Wato Nirsal Da Govenment Ta Bayar Yan Watannin Da Suka Gabata.

Gwamnatin Nigeria Dai Ta Bude Bada Wannan Tallafi A Watanni Kamar Takwas Zuwa Shekara Daya.

Inda Take Bada Aron Kudi Ko Muce Bashin Kudi Kimanin Naira Dubu Dari Hudu Da Hamsin, Wasu Dubu Dari Uku Da Hamsin Yayin Da Take Bawa Wasu Dubu Dari Biyu Zuwa Dari Da Hamsin.

Har Izuwa Wannan Lokaci Dai Babu Tabbacin Rewar Gwamnatin Zata Karbi Wannan Kudi Domin Kula Alamu Sun Nuna Babu Wanda Ya Biya Wannan Kudi.

Idan Dai Mutane Basu Manta Ba An Bada Wannan Tallafi Na Bashi Kimanin Sau Biyu Yayin Da Aka Cike A Karo Na Uku Kuma Ake Jiran Fadowarsa Amma Har Yanzu Shiru.

To A Wasu Labarai Da Muke Jinsu, Wadda Bamu Gama Tabbatar Dasuba, Amma Muna Ganin Zasu Iya Zama Gaskiya.

Mun Fara Jin Jita Jitar Cewar Wadanda Sukaci Wannan Kudi Na Nirsal Sunci Banza Bazasu Biya Ba.

A Yadda Muka Samu Wannan Bayani, Bayanin Yana Kuma Magana Har Ila Yau Akan Cewar Duk Wani Bashi Da Gwamnati Ta Bayar Ta Yafeshi Bazata Karba.

To Jin Wannan Labari Yasa Muka Kawo Muku Shi, Amma Saboda Rashin Tabbas Da Muke Dashi Akan Labarin Kadda Kasa Hakan A Zuciyarka Ka Banzatar Da Sauran Abinda Yake Hannunka.

A Shawarce Kawai Kaci Gaba Da Juya Wannan Kudi Tare Da Tsammanin Cewar Zasu Iya Bukatar Wannan Kudi Nasu Akowane Lookaci, Laka Idan Sun Yafe Kaci Banza Sai Kaci Gaba Da Harkokinka.

To A Takaice Dai Wannan Shine Takaitaccen Labari Da Sanarwar Da Muka Samo Muku, Inda Muke Fatan Allah Yasa Abinda Ake Fada Yazama Gaskiya Domin Mutane Wadanda Suka Samu Wannan Kudi Su Dan Rage Zafin Kasannan.

To Masu Karatu Dukka-dukka Kuma Anan Muka Kawo Karshen Wannan Sanarwa Inda Muke Fatan Zaku Kasance Da Wannan Shafi Namu Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akowane Lokaci.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!