Loan & Support
Ga Wani Sabon Tallafin Naira Million 1 daga Kungiyar Creative Business Cup Nigeria 2022
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kuna lafiya
A yau nazo muku da wani sabon Program daga hukumar Creative Business Cup Nigeria 2022 wanda zasu bayar da horo tare da tallafin naira Million daya ga wadanda sukayi Nasara.
An kirkiri wannan shiri ne domin taimaka matasa musamman wanda suke bangaren kirkire kirkire ta yadda zasu samu horo da kuma kaucewa kalubale na masana’antun gargajiya tare da samun cigaba a bangarorin kasuwancin su.
Bangarorin wannan aikin:
- Design
- Leisure Activities
- Publishing
- Fashion
- Film, Video & Photography
- Software, computer games & electronic publishing (for creative industries)
- Toys & Games
- 3D printing maker
- Craft & Artisan
- Music
- Gastronomy
- Architecture
- Experiences technologies
Domin Cike wannan aikin shiga Link fake kasa
Shigo Nan Don Cikawa
Allah ya bada sa’a