Loan & Support

Ga wata Sabuwar Sanarwa daga Hukumar Npower

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu Alaikum barkanmu da wannan lolaci da fatan kowa yana lpy

Hukumar Nasim wato Npower ta sake fitar da muhimmiyar Sanarwa Kamar haka:

Idan baku mantaba hukumar ta sanar da ranar da za a rufe Physical verification ga wanda sukayi nasarar shiga aikin npower na Batch C Streem 2.

Amma yanzu ta kara wa’adin Rufewa wato ta kara lokacin rufe physical verification din zuwa Ranar: 29th June 2022.

Sabo da haka duk wanda baiyi ba, sai yayi kokari yaje yayi kafin ranar 29 ga wannan watan.

Yadda Zaka Aika Sakon Dazai Goge kansa Acikin 24Hours A Whatsapp

Allah ya bada sa a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!