Loan & Support

Hukumar Nasims ta Sanar da Ranar fara Physical Verification na Npower Batch C Stream 2

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama’a Assalamu Alaikum Warahamatullah, Barkanmu da sake kasancewa damu a wannan shafin namu mai Albarka hikimatv

Ma’aikatar Agaji da ci gaban al’umma zata fara gudanar da physical
verification na masu neman shiga shirin Npower Batch C Stream 2.

Hukumar Npower ta sanar da Ranar 14th zuwa 24th ga watan june 2022 A matsayin ranar da za a fara Physical Verification.

Idan Kana da cikin wanda aka zabesu kuma sukayi thumprint, su shiga Link din nan dake kasa domin shiga dashbord don a duba wajen da zaka gabatar da physical verification

https://nasims.gov.ng/login

Idan ya bude saika shigar da email dinka da password dinka daga nan zai kaika cikin site din saika duba zakaga inda zakayi physical verification din.

ko kuma zaka iya amfani da code *45665# dinnan domin dubawa kai tsaye.

Abubuwan da ake bukata aje dazu wajen physical verification:

  • Npower identification number
  • Bvn Print out Slip
  • Education Credential
  • National Id card
  • Local government Indigine
  • Passport photography
  • Npower deployment letter printout

Idan kuma.Ka shiga baka ganiba saika duba zuwa wani lokacin domin dubawa.

Allah ya bada sa a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!