Job opportunity
Yadda Zaka Nemi Aikin ƙidaya (National population commission)
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Jama’a Assalamu alaikum warahamatullah, Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na hikimaTv.
Hukumar kidaya ta kasa wato National Population Commission Sun fitar da sanarwar daukan ma’aikata domin gudanar da aikin kidaya a nigeria
Hukumar sun fitar da sanarwan diban ma aikata wanda sukayi a shafinsu na Facebook amma wannan diban da za ayi bawai gama garin diban bane domin kuma an kaiyade iya kacin inda za adiba
A kowanne yanki na Nigeria za a dauki state daya acikin state daya za adauki Local government daya
Ga iya jihohin da za a dauka:
- Bayelsa(Brass),
- Adamawa(Toungo),
- Anambra(Idemili South),
- Nasarawa(Karu),
- Katsina(Daura),
- Ogun(Imeko Afon)
Domin Cika wannan aikin shiga Link din dake kasa
Shigo Nan
Bayan ka shiga nan ananne zakaga wajen da zaka cike.
Allah ya bada sa’a