Loan & Support
Yadda Zaku Nemi Tallafin Kasuwanci Tare da Lashe Gasar 1.4Million daga JustRite Nigeria
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu Alaikum Warahamatullah, Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka HikimaTv.
Shugaban kungiyar JustRite Nigeria wato Ayodele Aderinwale Yana kira ga matasa ‘yan kasuwa da su nemi shiga Gasar Tallafin Kasuwanci ta JustRite Lodestar, Wanda Zasu iya samun damar lashe kyauta har ta Naira miliyan 1.5 zuwa kasa.
Abubuwan da Za a samu a wannan shirin:
- Na daya: Naira miliyan 1
- Na biyu: N750,000
Sannan Za a samu damar koyan abubuwan da suka danganci dabarun kasuwanci
Wadanda Suka Cancanshi Shiga Shirin
- Matasa yan kasuwa
- Daga dan Shekara 20 zuwa 35
- Sannan ya kasance Kasuwancinka yana da Register
- Duk wanda yake da niyyar habbaka kasuwancin sa shi zai cika shirin
Shiga Link din dake kasa don cikawa
Apply here
Ranar Rufewa: June 4 2022
Allah ya bada sa a