Banbancin Dake Tsakanin Browsing Da Airtime, Data, Da Kuma MB ( Wato Megabyte) A Turance.
Jama,a Barkanmu Da Wannan Lokaci, sannunmu Da Sake Haduwa Daku Acikin Wani Sabon Post.
A Cikin Posting Din Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Banbancin Dake Tsakanin Browsing Da “Data” “Airtime” “Dakuma MB “.
Saiku Kasance Damu Ku Kuma Karanta Wannan Bayani Tundaga Farko Har Karshe Domin Sanin Yadda Zaku Tsallakewa Kowane Irin Hasara Dake Cikin Wadannan Abubuwa Guda Uku.
Bari Kai Tsaye Mu Kara Dana Farko Wato Kudi Kasancewar Shine Uwa Uba Domin Sai Da Kudi Ake Magana Yanzu Idan Baka Da Kudi Kazama Banza.
1_ Kudi.
Browsing Da Kudi Kamar Yadda Kukaji Ba Wani Abune Sabo Ba, Domin An Dade Anayi Amma Gamai Wayo Da Dabara Abune Wanda Bashi Da Wani Muhimmanci.
Dalilin Dayasa Nace Haka Shine, Shi Kudi Idan Kana Dashi Zaka Iya Sayen Data Ko Kuma MB Kayi Browsing Da Download Dinka Yadda Kaso.
Amma Idan Kaga Mutum Yana Download Da Datama To Sai Dai Idan Bashi Da Mb Ko Ince Bazasu Saidama Da Mb Ko Data Ba To A Irin Wannan Wurin Baka Da Wani Zabi Face Kayi Browsing Da Kudi.
Wasu Zasuyi Mamaki Idan Sukaji Ance Anayin Browsing Da Kudi Kasancewar Gashi Suna Da Kudi Kuma Basu Da Mb Ko Data Amma Sai su Bude Datar Wayarsu Amma Browsing Din Bayayi.
To Albishirinku, Su Kamfanin MTN Basa Budewa Mutum Yin Browsing Da Kudi Har Saiya Bukata, Saboda Haka Da Zarar Ka Bukaci Yin Browsing Da Kudinka Wato ( Airtime ) A Turance To Akwai Numbobin Da Zaka Danna Domin Kara Wannan Browsing, Sannan Kuma Akwai Numbobin Dazaka Danna Domin Ka Rufe Wannan Tsarin.
Yanzu Zamu Ajiye Muku Wadannan Numbobi Kai Tsaye Domin Ku Gansu Ku Kuma Amfana Da Ganin Nasu.
Sai Abu Na Biyu Itace Data Wadda Itama Yanzu Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akanta Domin Sanin A Irin Halin Da Zakuna Amfani Da Ita, Dakuma Sanin Ma Micece Ita Datar Kanta.
2_ Data.
Data Dai Wani Nau’in Abune Da Kamfanin MTN Da Airtel Da Glo Dama Etisalat Suka Fitar Kuma Suke Saidawa.
Ita Data Da Farko Yakamata Kasanta Kafin Ka Sayeta Idan Kuma Ba Hakaba To Zakayi Nadama Tare Da Cizon Yatsa Daga Baya.
Da Farko Dai Ita Data Tamkar Kudi Take, Domin Yadda MTN Ko Airtel Zasuna Jan Kudinka To Haka Zasuna Jan Datar Daka Saya.
Banbancin Kawai Shine Ita Data Misali Zaka Iya Sayen Ta Naira Dari Biyu Kaga Sun Baka Guda Dubu Biyu ( 2000), To Zakayi Tsammanin Zaka Iya Dauko Abu Mai Mb Dari Biyar.
To Idan Ba Sa,a Kayi Ba Maganar Gaskiya Ko Abu Mai 200 Mb Bazai Dauku Ba, Saboda Ita Data Aikin Banza Ce Yawan Ne Ba, Aikin.
Saboda Haka Idan Kaga Ance Ko Kaji Ancema Ga Data Dubu Goma A Naira Dari Biyar Ko Dubu Daya To Kayi Saurin Fecewa Domin Wallahi Cutarka Za,ayi Data Aikin Banzace.
Wannan Kenan Dangane Da Data, Yanzu Zamu Matsa Gaba Domin Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Abu Na Karshe Wato MB.
3_ MB.
Mb, kuwa Wani Abune Da Kamfanin MTN Suka Kirkireshi Suke Saida Shi, Shi MB Yafi Data Da Airtime Wato Kudi Karfi Idan Misali Zaka Saukar Abu Mai MB 100 To Matukar Kana Da MB 100 Akan Layinka To Zaka Saukar Da Wannan Video Ko Wakoki.
A Takaice Siyan Data Ko Browsing Da Airtime Kusan Hasara Ne Kadda Kasayi Data Duk Yawanta Domin Aikin Banza Ce Bata Da Wani Lasting Da Zata Yima.