Loan & Support
Yadda Zaka Cike Sabon Tallafin Bashin Manoma Na Nirsal
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Jama’a Assalamu Alaikum Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka HikimaTv.
Bankin Nirsal microfinance sun buɗe shafin bada rancen kuɗi ga manoma masu ƙaramin ƙarfi mai suna “Nirsal credits farmers and agribusiness loan 2022”
Shide wannan shiri an shirya shine domin taimakon manoma da basu tallafin bashi domin su gabatar da ayyukan nomansu hakanne yasa bankin na Nirsal ya fitar da wannan sabon shirin domin bayar da rancen ga manoma.
Danna Link din dake kasa domin cikawa
Shigo Nan
Allah ya bada Sa’a