Loan & Support

Ga wata Sabuwar Damar da Zaka Shiga Gasar Samun Kyautar Kudi 1Million Naira

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama’a Assalamu Alaikum Barkanmu da sake kasancewa dakuna wannan shafin namu mai Albarka HikimaTv.

Kungiyar Digital filmmaking workshop and contest, workshop Karkashin jagorancin kamfanin Hanas International Films, tare da gidauniyar matasan Muhammad Abacha Awareness Network (MAAN) zasu dauki nawin horas da matasa kimanin dari biyu (200) sana’o’i daban-daban dake cikin masana’antar shirya fina-finan Hausa, tare da kwararru a kowannne fanni.

Irin Abubuwan da za a koyar:

  • a) Rubutun fim
  • b) Bada umarni
  • c) Tace hoto
  • d) dabarun rubutu da rera waka
  • e) shirya fina finai
  • f) Sarrafa camera, haske da murya
  • h) Dabarun acting (kwaikwaya)

A karkashin shirin, har ila yau, za’a gudanar da gasa a kowanne rukuni a matakin karshe, ta tsabar kudi naira Milyan daya (one million naira), ga wadanda suka yi nasara.

Damarmakin da wanda ya samu shiga tsarin zai samu:

  • 1) Koyon sana’a don dogaro da kai
  • 2) ilimin sanin menene film da kuma muhimmancin sa a duniyar mu ta yau.
  • 3) Damar zamowa cikin zakarun da zasu samu kyautar Naira Milyan daya
  • 4) Tarayya da manyan masana fina-finai.
  • 5) Shaidar certificate na kammala workshop

Domin Shiga Cikin wannan gasar saiku shiga Link din da yake kasa

Shigo Nan

Allah ya bada sa,a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!