Loan & Support

Yadda Zaku Gane Ko ThumbPrint dinku Na Npower Yayi dede

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu Alaikum Warahamatullah Barkamu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na HikimaTv

Kamar de yadda kuka sani Npower wani shiri ne da gomnatin tarayya ta fito dashi domin taimakom matasa ta hanyar basu aiki na wuncen gadi tare da Basu Albashi duk wata.

Idan baku mantaba a baya anyi batch A sannan akayi Batch B, wadanda suka kasance cikin Batch A da B tuni suka dade da more wannan samar, a yanzu haka kuma ana kan kokarin diban Yan Batch C stream 2, wanda idan baku mantaba an fitar da shortlist na wadanda sukayi Nasara acikin Yan stream 2 din, sannan aka basu damar suyi thumbprint.

Tuni de wadanda sukayi nasara sukayi Thumbprint din, amma duk da haka har yanzu wasu basusan makomar thumbprint din nasuba, dan haka ga yadda zaka duba ko thumbprint din naka yayi dede:

1- Da farko ka shiga shafin Npower din Nasims portal

2- Sai kayi Login ka shigar da Email da password dinka

3- Nan take zai kaika cikin Dashbord na Npower

4- saika duba daga sama zakaga inda aka Rubuta Verification saika shiga kayi kasa

5- A nan ne zakaga Idan Thumbprint din naka yayi zakaga yayi alamar ✅ good, idan kuma baiyiba sai kaje cafe mafi kusa dakai domin ayi maka kafin su Rufe

Allah ya bada sa’a

Idan kuma ka manta password dinka na Npower saika shiga nan

Yadda zaka dawo da password dinka na Npower

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!