Job opportunity

Yadda Zaku Nemi Aiki A Hukumar Lafiya Ta eHealth Africa

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu Alaikuma Jama’a Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na HikimaTv

Ga wata dama ta samu yadda zaku nemi aiki a hukumar Lafiya ta eHealth Africa.

eHealth Africa: wata kungiyace da ta ke gina ingantattun tsarin kiwon lafiya ta hanyar tsarawa da aiwatar da hanyoyin da aka samar da bayanai waɗanda ke ba da amsa ga buƙatun gida da samar da al’ummomin da ba su da amfani da kayan aikin da za su jagoranci rayuwa mai koshin lafiya.

A yanzu Haka wannan kungiya tana neman ma’aikata, dan haka idan kana bukata ga yadda tsarin aikin yake:

Wadannan sune bangaren da zasu dauki aiki:

  • Human Resources
  • ICT
  • Media & Communications 
  • Knowledge Management & Learning
  • Program Delivery
  • GIS
  • Project Management
  • Procurement
  • Operations Management
  • Travels
  • Internal Audit
  • Fleet Operations
  • Monitoring, Evaluation, and Research

Domin Cike wannan aiki shiga link din da yake kasa

Shigo Nan

Allah ya bada Sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!