Loan & Support
Saura kwana Biyu (2) A rufe Cike Tallafin Kudi na AgroTech – kayi Sauri ka Cika
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu Alaikum Jama’a Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin.
Kamar de yadda kuka sani wannan wani sabon shirine mai Suna AgroTech, wanda kamfanin Microsoft zai dauki nawin bayar da tallafin kudi ga yan Nigeria.
Wannan kamfani na Microsoft zai bayar da tallafin kudi Naira Million biyar 5Millions ga Yan Nigeria, A yanzu haka de wannan kamfani saura kwana biyu a rufe bayar da wannan tallafin, dan haka nake mai baku shawara idan har bakayi Register ba to kayi kokayi kayi domin kuwa wannan tallafin akwai alamar nasarar samun kudin.
Domin Cike wannan tallafin Shiga Link dinnan
Shigo Nan
Allah ya bada Sa’a