Loan & Support
Yadda Zaka Cika Sabon Tallafin Noma Daga Sway Agfin Loan
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu Alaikum Warahamatullah Barkanmu da Sake kasancewa Daku a wannan shafin namu mai Albarka.
Kungiyar Swap Agfin tare da Hadin Gwiwar Kungiyar Master Card Fundation Sun Shirya bawa matasa tallafin kudi domin su habbaka kasuwancinsu.
Shi de wannan kungiya na SWAY AgFin wani asusun sha’awa ne na musamman wanda aka tsara shi ga matasa da mata masu sha’awar kasuwancin noma.
Haɓaka da rarrabawa tare da haɗin gwiwa tare da Gidauniyar Mastercard, SWAY AgFin zai taimaka haɓaka samarwa da ribar kasuwancin ku ta hanyar samar da babban jari da ake buƙata ga ‘yan kasuwa kamar ku;
Domin Nema Saika Shiga Apply dake kasa
Allah ya bada Sa’a