Job opportunity
Yadda Zaku Nemi Aikin Yiwa Yara Polio da Kuma bada Magani
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu Alaikum Warahamatullah, barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana Lafiya.
Wannan wata damace ga dukkan masu sha’awar aikin yiwa yara allurar folio da kuma bada magani wa kananan yara.
Shi de Wannan aikin kungiyar NGO zai daukin Nawin aiwatar dashi, Sannan wannan aikin ya kasu Kashi biyu
- Na farko: Incentives Field Officers
- Na biyu: Monitoring and Evaluation Officer
Wanan aiki za’ayi shine domin tallafawa Yara kanana Wanda suke cikin matsala ta rashin lafia kamar ta Gama gari dakuma bawa Yara magani da allurar folio da sauransu.
Domin Neman Wannan Aikin Saika Shiga Link din da yake kasa
Shigo Nan
Allah ya bada Sa’a