Download

Download WPS Office

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu Alaikum Warahamatullah.

Wannan Application sunansa WPS Office application ne da yake abubuwa dayawa, kamar hada pdf, bude pdf da sauransu.

Wannan application shine zai taimaka maka wajen duba sunanka a cikin shortlist na NYIF.

Domin saukar da Application din saika danna download da yake kasa:

Bayan kunyi download dinsa saiku budeshi kuje folder da kuka ajiye shorlist na nyif din saiku danna ku budeshi ta cikin app din, sannan daga sama zakuga wajen Search saiku Rubuta sunanku kuyi search, anan zaku gani idan kuna ciki zakuga sunanku ya fito idan ma baka ciki duk zaku gani.

Allah ya bada sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!