Download

Download Application din da zai baka damar sanya Hannu Yayi Rubutu

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Wannan application da shine zaka haka blackbord animation, Wato ka sanya hannu yana yi maka rubutu da kansa.

Kamar yadda kuke ganin irin wadannan kananan video wanda zakaga anayi na biki wanda hoton hannu ne zakuga yana rubutu, nasan kunsan wannan abun kuma yana baku mamaki da sha’awa.

To a yanzu haka kuma zaku iyayin wannan ta hanyar amfani da wani application mai suna Benime.

Dan haka ga application din saiku danna download dake kasa domin saukar dashi

Download Now

Bayan kayi download na application din saika bude shi, ka duba zakaga wajen da zaka shiga domin ka ga yadda zakayi kokuma ka kalli video dake kasa domin ganin yadda zakayi

Allah ya bada sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!