Loan & Support
Kungiyar NEDC Zasu Bada Horo da Tallafi Da kuma Kayan Aiki
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum warahamatullah, Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na HikimaTv.
A yau nazo muku da wata dama ga matasa, Na samun training tare da tallafi na jari da kuma kayan aiki daga kungiyar NEDC.
Hukumar NEDC sun buɗe shafin bada tallafi ga matasa maza da mata kamar yadda suka saba duk shekara.
Zasu baka horo Sannan subaka kayan aiki da da kuma jari.Saide wannan damar ba ga kowace jiha za,ayiba, a yanzu haka iya jihohi 6 aka ware za,a basu wannan tallafi, dan haka ga Jihohin nan da aka basu damar neman wannan tallafin:
- Yobe
- Borno
- Bauchi
- Adamawa
- Taraba
- Gombe
Domin Neman Wannan Tallafin sai a Shiga Link da yake kasa👇
Shiga Nan
Allah ya taimama Allah ya bada Sa’a