Loan & Support

Anaci Gaba Da Approve na Wanda Suka cike Tallafin Kudi Na NYIF

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama’a Assalamu alaikum.Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan Shafin namu mai Albarka na HikimaTv

A yau nazo da bayani akan Nyif wati Nigeria youth investment fund, kamar de yadda kuka sani wannan wani tallafi ne da gomnatin Nigeria ta shiryashi domin tallafawa matasa, ta hanyar basu horo tare da basu bashi na kimanin Naira 500’000 bayan ya gama karban horon.

Idan baku mantaba a baya an saki shortlist na mutane 10’000 wanda sukayi nasarar samun damar gabatar da training wanda wasu daga cikinsu sun halarci training wasu kuma har yanzu ba,a basu damar yin training dinba.

A yanzu haka de wasu daga cikin mutane 10’000 da sukayi training an fara turo muku wani sako wanda yake nuna cewa Su bude Account na bankin NIRSAL ta hanyar danna wasu lambobi *5757# kokuma a ziyarci shafinsu
www.npfmicrofinancebank.com
kokuma brach dinsu mafi kusa dakai.

Dan haka idan ka samu sakon bude Account, ta message ko ta email dinka, to saika bude, idanma baka samuba zaka iya budewa.

Sannan kuma sun fitar da ShortList na Mutane 10’000 dan haka zaka iya duba link din da yake kasa domin saukar da shortlist din, bayan ka saukar saika duba sunanka.

Download NYIF ShortList

Allah ya bada sa’a Allah ya taimaka

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!