Loan & Support
Yadda Zaka Nemi Tallafin Naira Million 3 na AGSMEIS
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Wannan shine bangaren Agsmeis, wato wanda zaka iya neman tallafin Naira million 3 a wannan tsarin na agsmeis
Sai de shi wannan tallafi kafin ka samu karban Naira million 3 dole sai kabi wasu matakai kamar biyan kudi na Bussiness plan da kuma CAC da sauransu, dan haka shi wannan dole saika biya wasu kudi kafin ka nemi wannan tallafin.
Domin neman wannan tallafin saika shiga apply dake kasa domin cikawa
Apply here for Agsmeis
Allah ya bada sa’a